Connect with us

Labarai

Ƴan bindiga sun hallaka jami’an Civil Defence guda 3

Wasu da ake kyautata zaton ƴan bindiga ne, sun hallaka jami’an hukumar tsaro ta Civil Defence guda uku a jihar Imo.

Rahotonni sun bayyana cewa, lamarin, wanda ya faru ne a kasuwar EkeIsu da ke unguwar Obiangwu a karamar hukumar Ngor Okpala ta jihar, ya jefa al’ummar yankin cikin halin firgici.

Wani mazaunin yankin da ya nemi a sakaye sunansa wanda kuma ya shaida faruwar lamarin, ya ce, bata garin sun kai wa jam’an hari ne a daren wayewar yau Litinin.

Ya kara da cewa, Jami’an na tafiya ne a cikin mota lokacin da maharan suka yi musu kwanton bauna tare da hallaka su, sai dai tuni dakarun soja suka yi wa yankin kawanya.

Jaridar Solacebase ta rawaito cewa, Ko da aka tuntuɓi kakakin rundunar yan sandan jihar Henry Okoye, wanda ya tabbatar da kashe jami’an uku, ya ce jami’an tsaro sun shiga cikin al’umma tare da dawo da zaman lafiya a yankin.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet