Connect with us

Labarai

Gwamnati Mai Zuwa Dole Ne Ta Kawo Karshen Rabuwar Kai – Obasanjo

Tsohon Shugaban Tarayyar Najeriya, Cif Olusegun Obasanjo, ya ce dole ne gwamnatin da ke mai jiea gadon mulki ta yi kokari wajen ganin an samu saukin gyara tarbiyyar kasa da kuma sasantawa, biyo bayan rarrabuwar kawuna da aka samu a babban zaben da aka kammala.

Hakan ya ce yana da damar kawo waraka da kwantar da hankalin matasan Najeriya da suka fusata saboda gazawar zaben.

Obasanjo ya bayyana haka ne a lokacin da yake gabatar da jawabinsa a wani taro da aka yi a Abuja, wanda Nextier da makarantar Ibadan School of Governance and Public Policy suka shirya mai taken “Daga zabe zuwa mulki da kokarin aiwatarwa”.

Ya kara da cewa a halin yanzu mulki a Najeriya yana bukatar yin tunani, don ceto al’ummar kasar, ta fuskar tattalin arzikin da ke neman durkushewa da dimbin basussukan kasa.

Ya kuma kara da cewa dole ne a samar da kudirin siyasa da aiki, da kuma kokarin gudanar da mulki, don kawo gyara ayyuakn jama’a, da kuma mayar da ita cikin rukunin shirye-shiryen iya aiki.

Obasanjo ya bayyana cewa, dangane da kalubalen da kasar ke fuskanta, yanzu ya tsufa da cewa ba zai iya yin shiru ba, yana mai cewa zai ci gaba da bayyana ra’ayoyinsa domin amfanin al’ummar kasar.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet