Connect with us

Labarai

Ba Zan Taba Mantawa Da Laifukan Ganduje Ba — Ma’azu Magaji

Yayin da karshen wa’adin mulkin sa na biyu ke karatowa, gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Ganduje, ya ce ya yafewa wadanda suka zalunce shi, ya kuma yi kira ga wadanda su ma ya zalunta su yafe masa.

Gwamnatin Ganduje ta shekara takwas za ta kare ne a ranar 29 ga watan Mayu, lokacin da ake sa ran zai mika mulki ga zababben gwamna, Abba K Yusuf na jam’iyyar adawa ta NNPP.

Da yake jawabi a ranar Asabar din da ta gabata a wani karatun tafsirin watan Ramadan da aka gudanar a Masallacin Juma’a na Al-Furqan da ke Nasarawa GRA, Gwamnan ya ce, “Na gafarta wa duk wanda ya bata min, kuma a nawa bangaren, ni ma ina rokonku ko neman gafarar duk abin da na yi muku ba daidai ba.”

Ya bayyana cewa ya yanke shawarar gafartawa kuma ya nemi gafara domin “gafara ya kasance abu ne mai kyau a addininmu.”

“Aiki na a matsayin gwamnan jihar Kano ya zo karshe, kuma wannan gaisuwa ce ta bankwana. Ina muku fatan alheri. Ga wadanda muka zalunta, ku gafarta mana, a nawa bangaren, na gafarta wa wadanda suka zalunce ni, komai girman laifin da ya yi min.”

Sai dai a martanin da ya mayar, tsohon kwamishinan ayyuka da samar da ababen more rayuwa na Gwamna Ganduje, Mu’azu Magaji, ya ce, “Eh na yafe maka, amma ba zan manta da yadda ka yi yunkurin kawar da ni daga doron kasa a lokuta da dama ba .”

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet