Connect with us

Labarai

Ma’aikatan sufurin jiragen sama sun tsunduma yajin aiki

Ƙungiyoyin ma’aikatan sufurin jiragen sama a Najeriya, sun tsunduma yajin aikin gargaɗi na tsawon kwanaki biyu.

A cewar ma’aikatan sun fara yajin aikin ne a yau Litinin domin matsa ƙaimi wajen ganin gwamnati ta biya musu buƙatun jin daɗin mambobinsu.

Haka kuma sun ƙara da cewa ya zama wajibi hukumomin sufurin jiragen sama 4 su yi aiki da yarjejeniyar da suka kulla tun a shekara ta 2019 wanda har zuwa yanzu ba a aiwatar ba.

Rahotonni sun bayyana cewa, Tun da safiyar yau ne mambobin ƙungiyar suka tare hanyoyin shiga da na fita na dukkan sassan da ke kai wa ga hukumar kula da sufurin jiragen sama.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet