Connect with us

Labarai

Sarkin Kano ya dawo daga aikin Umarah

Bayan kwashe kwanaki 8 yana gudanar da zirayar aikin Umrah, Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya dawo gida Kano.

Hakan na ƙunshe ne ta cikin wata sanarwa da Sakataren yaɗa labarai na masarautar Kano Abubakar Balarabe Kofar Na’isa ya fitar a yau Laraba.

Sanarwar ta ce, Sarki Alhaji Aminu Ado Bayero, ya sauka a filin sauka a filin jirgin sama na Malam Aminu Kano da ke birnin  Kano tare da ɗan uwansa Sarkin Bichi Alhaji Nasiru Ado Bayero da Sarkin Bauchi Alhaji Dr. Rilwanu Sulaiman Adamu.

Haka kuma sanarwar ta ƙara da cewa, A lokacin ziyarar aikin Umrah a ƙasa mai tsarki, Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya na tare da shugaban ƙasa Muhammadu Buhari.

Haka kuma ta ruwaito cewa, A lokacin saukar Mai Martaba Sarkin Kano ya sami tarba daga Hakimansa da sauran manyan yan kasuwa tare da al’umar gari wadanda suka yi dafifi a kan titi domin yi masa maraba da dawowa.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCasibomcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahisjojobetjojobetjojobetjojobet girişmarsbahisjojobetgrandpashabetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet girişjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobetjojobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet