Connect with us

Labarai

Borno: Sojoji da JTF sun kashe ƴan Boko Haram 35 tare da cafke kwamandan ƙungiyar

Sojoji tare da mayakan sa-kai naJTF, sun yi nasarar hallaka ƴan ƙungiyar tada ƙayar baya ta Boko Haram su 35 tare da cafke wani kwamandan ƙungiyar, Alhaji Baana a Dajin Sambisa da ke Jihar Borno.

Kafar yaɗa labarai ta Zagazola Makama ta kuma ruwaito cewa, jami’an, sun lalata sansanonin ƴan ta’adda guda goma sha biyu a da jin na Sambisa yayin wani samame da suka kai.

Kafar ta kuma ƙara da cewa, sojojin sun kuma samu nasarar ceto wasu mata da ƴan ta’addar suka yi garkuwa da su tare da ɓoyen su a dajin na Sambisa.

Haka kuma ta ƙara da cewa dakarun sun kai farmakin ne a yankin Awulari ranar 17 ga wannan watan da muke ciki na Afrilu, tare da faɗaɗa samame har zuwa sansanonin ƴan ta’addan da ke yankin Garno da Alafa.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCasibomcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahisjojobetjojobetjojobetjojobet girişmarsbahisjojobetgrandpashabetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet girişjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobetjojobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet