Connect with us

Labarai

Kano: Matasa 5 sun mutu sakamakon kifewar Kwale-kwale

Hukumar kashe gobara ta jihar Kano, ta tabbatar da rasuwar mutane biyar sakamakon kifewar kwale-kwalen da suke ciki a ruwan Kanwa da ke yankin ƙaramar hukumar Madobi.

Mai magana da yawun hukumar Saminu Abdullahi, ne ya bayyana hakan ga manema labarai.

Ya ce, hatsarin kwale-kwalen ya faru ne lokacin da jirgin ke ɗauke da mutane goma sha ɗaya inda biyar daga ciki suka rasu yayin da aka ceto mutane 6 da ransu.

Haka kuma, ya ƙara da cewa, hukumar ta samu kiran waya daga wani Umar Faruk-Dalada, da misalin karfe 05:40 na yamma.

Saminu Abdullahi ya ci gaba da cewa, wadanda suka mutu ‘yan asalin karamar hukumar Fagge ne da suka hada da Abdulrazak Navara, Dalha Muktar Atamma, Mustapha Ibrahim, Umar Isah da Umar Idris.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahisjojobetjojobetjojobetjojobet girişmarsbahisjojobetgrandpashabetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet girişjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobetjojobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet