Connect with us

Featured

Lokacin bikin Sallah lokaci ne da ya kamata Musulmi su nunawa juna Ƙauna da Sadaukarwa – Aisha Ƴalleman

Kungiyar ‘yan Jaridu ta kasa reshen Freedom Radio ta taya alummar musulmai murnar bikin karamar sallah ta bana.

Wannan sako na cikin wata sanarwar mai dauke da sa hannu shugabar kungiyar Hajiya Aisha Muhammad Yalleman da Kuma sakataren kungiyar Muzammil Ibrahim Yakasai.

Ta cikin, Hajiya Aisha Yalleman ta ce, lokacin bikin karamar sallah lokacine da ya kamata musulmai su Kara nunawa juna kauna da sadakarwa da yafiya da Kara rubanya yin ayyuka don samun kusancin Allah madaukakim sarki, tare yiwa Kasa addu’ar samun zaman lafiya.

Sanarwar ta Kuma bukaci ‘yan Jaridu da su ci gaba da gudanar ayyukansu bisa tsarin kundin kasa na ‘yan Jarida.

Hajiya Aisha ta Kuma yi kira ga Sabbin shugabanni da aka zaba da su Kara himma wajen warware wasu daga cikin matsalolin da Najeriya ke fuskanta kama daga rashin tsaro da siyasa da Ilimi da lafiya da Kuma bangaren Noma.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleripadişahbettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantpusulabetvdcasinograndpashabetgrandpashabet girişgrandpashabetholiganbetmarsbahismarsbahismarsbahisjojobetjojobetholiganbetholiganbetjojobetjojobet girişjojobet güncel girişjojobet güncel girişcasibompusulabetpusulabetcasibom girişcasinolevantcasinolevantmatbetholiganbetimajbetpusulabetvdcasinosahabetmarsbahismarsbahis girişholiganbetholiganbet girişcasibomcasinolevantcasinolevantcasibomsekabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet