Connect with us

Labarai

Bauchi: Mutane 14 sun rasu a hatsarin mota

Hukumar kiyaye afkuwar haɗura FRSC shiyyar jihar Bauchi, ta tabbatar da rahoton rasuwar wasu mutane 14 sakamakon hatsarin mota da ya ritsa da su.

Babban kwamandan hukumar Yusuf Abdullahi, ne ya bayyana hakan a wani rahoto da ya fitar kan yawan afkuwar haɗura a jihar.

Ya ce, hatsarin ya afku ne jiya Alhamis a ƙauyen Zangoro da ke kan hanyar Bauchi zuwa garin Darazo.

Ya ƙara da cewa hatsarin ya kuma jikkata wasu ƙarin mutane biyar.

Yusuf Abdullahi, ya kuma ce, hatsarin ya faru ne tsakanin wata mota ƙirar Golf da wata ƙirar Chevrolet.

Kwamandan ya danganta yawan haɗura da ake samu a kan gudun wusa sa a da direbobi ke yi.

Haka kuma ya ce, jami’an hukumar sun gano kuɗi naira 73,000 da wayoyin salula guda bakwai da kuma ƙananan jakunkuna a wurin da hatsarin ya faru.

Yusuf Abdullahi, ya ƙara da cewa sun miƙa gawarwakin mutanen da suka rasu da waɗanda suka jikkata zuwa Asibitin Koyarwa na Abubakar Tafawa Balewa.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCasibomcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahisjojobetjojobetjojobetjojobet girişmarsbahisjojobetgrandpashabetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet girişjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobetjojobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet