Connect with us

Labarai

Sudan: Akalla Mutane 7000 Ne Suka Makale A Iyakar Masar Ciki Har Da ‘Yan Najeriya

Shugabar hukumar kula da ‘yan Najeriya mazauna kasashen waje NIDCOM,Hon Abike Dabiri-Erewa, ta yi kira ga wadanda suka shafi hanyoyin tafiya da zirga-zirgar mutane da ayyuka a kan iyakokin Sudan da su samar da yanayin jin dadi ga ‘yan kasa kimanin 7000, ciki har da ‘yan Najeriya da damar shiga wurare daban-daban ba tare da wani shinge ba.

Dabiri-Erewa tace sama da ‘yan kasa 7000 ciki har da ‘yan Najeriya ba a bar su sun tsallaka kan iyakar kasar Masar ba tun bayan isowarsu da yammacin jiya.

Ta kara da cewa tawagar Najeriya a kasar Masar ta ci gaba da aiki tukuru a kan hakan yayin da mahukuntan Masar ke dagewa kan baiwa ‘yan Afirka biza don komawa kasashensu.

Ta yi kira ga mahukuntan Masar da su taimaka wa matafiya da suka ji rauni su wuce zuwa kasashensu na karshe a kasashe daban-daban na Afirka.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet