Connect with us

Labarai

Tsohon maaikacin BBC ya mutu a yaƙin Ukraine

 Tsohon ma’aikacin kafa yaɗa labarai ta BBC Oleksandr Bondarenko ya mutu a bakin aiki a sakamakon yaƙin ƙasar Ukraine.

Kafar ta ruwaito cewa marigayin shi ne ya kai kansa aikin sa kai na tsare iyakar Ukraine lokacin da Rasha ta fara yi mata mamaya a watan Fabrairun 2022, ya fara aiki a matsayin kwararren mai yaɗa labarai da kuma mai bayar da horo kafin daga bisani ya koma cikin sojoji.

Har yanzu dai ba a bayyana yadda aka kashe shi ba.

Aminansa sun riƙa cewa ya mutu ne ”a fagen daga”.

Abokan tsohon ma’aikacin BBC sun miƙa ta’aziyyarsu ga kwararren ɗan jaridar.

Mutumin da ya yi suna da Sasha ko Sashko ɗan asalin Luhansk ne a gabashin Ukraine.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobetholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet