Connect with us

Labarai

Sabon Kwamishinan ƴan sandan Kano ya yi gargaɗi kan karɓar Rashawa

Sabon kwamishinan rundunar ƴan sandan jihar Kano Muhammad Usaini Gumel, ya gargaɗi jami’an rundunar da su kauce wa aikata laifukan cin hanci da rashawa.

Kwamishinan, ya bayyana hakan ne yau Talata yayin da yake zantawa da manema labarai bayan da ya fara aiki a matsayin sabon Kwamishina na Kano.

Haka kuma ya ƙara da cewa rundunar za ta ci gaba da yin amfani da sabbin dabaru na zamani wajen cafke duk wasu masu aikata muggan laifuka a fadin jihar Kano   domin tabbatarda tsaro da zaman lafiya.

Ya kuma buƙaci haɗin kan sauran hukumomin tsaro da  ƙungiyoyin al’umma da kuma ƴan sandan cikin al’umma da su ci gaba da bai wa rundunar haɗin kai domin magance matsalar  taɓarɓarewar tsaro.

Sabon Kwamishinan ƴan sandan na Kano, ya kuma ce, ko kaɗan ba zai lamunci aikata duk wani abu da zai ɓata wa jami’an ƴan sanda suna ba.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet