Connect with us

Labarai

Sojoji sun sake ceto ɗalibar Sakandaren Chibok da ƴarta

Rundunar sojin Najeriya da ke  aiki a ƙarƙashin dakarun bataliya ta 114 a ƙaramar hukumar Goza ta jihar Borno, ta ce, ta yi nasarar kuɓutar da ƙarin wata ɗaliba guda daga cikin ƴan matan makarantar Sakandaren Chibok da ƴan Boko Haram suka sace su a shekarar 2014.

Rahotonni sun bayyana cewa, dakarun sun kuɓutar da ɗalibar ne mai suna Hauwa Malsa mai kimanin shekara ashirin da shida ranar 21 ga watan Afrilun da ya gabata tare da ƴarta jaririya.

Haka kuma rahotannin sun ce, Hauwa Malsa, yayin zamanta a maɓoyar ƴan ta’addan ta auri guda daga cikin mambobin kungiyar ta Boko Haram mai suna Salman wanda shi ne mai daukar hoton tsohon shugaban kungiyar Boko Haram Abubakar Shekau.

Haka kuma daga baya ta sake aurar wani cikin mambobin ƙungiyar Malam Muhammad, bayan rasuwar mijin nata na fari a yanking tafkin Chadi.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahistipobettipobetjojobetholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişjojobetjojobetgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobettipobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet