Connect with us

Labarai

Bauchi: Mutane 8 sun Rasu a hatsarin mota

Daga Muazu Hardawa

Hatsarin mota ya yi sanadiyar mutuwar mutane takwas a kan hanyar Bauchi zuwa Darazo.

Kwamandan hukumar kiyaye haɗura FRSC shiyyar jihar Bauchi Alhaji Yusuf Abdullahi ya tabbatar da aukuwar hatsarin.

Ya ce, ofishin hukumar ta FRSC da ke Darazo ya bada ruhoton aukuwar hatsarin da misalin ƙarfe 12 na ranar Alhamis sakamakon fashewar tayar wata mota ƙirar Volkswagen Sharon wadda ke ɗauke da mata manya shida da da maza hudu da Yara biyar.

Shugaban ya ce, hatsarin ya yayi sanadiyar rasuwar mutum takwas Maza 4 da Mata 4 ciki har da Alhaji Bello Umar Darazo mai Chemist a cikin Tashar motar Darazo.

Duk waɗanda suka rasa rayukan su a wannan hatsarin sun fito ne daga garin Darazo.

Haka kuma ya ce, mafi yawan waɗanda suka rage a raye yara ne.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet