Connect with us

Labarai

Taraba: Mutane 20 sun mutu sakamakon rikicin ƙabilanci

Rahotonni daga jihar Taraba sun tabbatar da cewa aƙalla mutane ashirin sun mutu sakamakon wani rikicin ƙabilanci da ya ɓarke tsakanin ƙabilun Wurkunawa da kuma Karimjo a ƙaramar Hukumar Karim Lamido ta jihar Taraba.

BBC ta ruwaito cewa, bayan asarar ayukan an kuma ƙona gidaje da dama da asarar dukiya mai yawa.

Haka kuma ta bayyana cewa, hakan ya biyo bayan ɓarkewar tashin hankali a kan batun sabon naɗin sarautar gargajiya a yankin.

Kadar ta kuma bayyana cewa, cikin makon da ya gabata ne gwamnan jihar ta Taraba Darius Ishaku ya bai wa Alhaji Yakubu Abubakar Haruna sanda a matsayin sabon sarki a masarautar Wurkum da ke Karamar Hukumar Karim Lamido a jihar.

An nada sarkin ne bayan rasuwar mahaifinsa da ya shafe shekara 47 yana mulki.

Sai dai BBC ɗin ta kuma bayyana cewa, an ɗan samu zaman lafiya a cikin garin amma a kauyuka inda Wurkunawa suke har yanzu ana ta’adi, ana kona gidajen mutane sannan an kashe wasu yara.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftdinamobetgrandpashabet girişgrandpashabetdinamobetGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCasibomcasino sitelerikavbettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantcasinolevantcasinolevantcasinolevantholiganbetjojobetgrandpashabetgrandpashabetsahabetsahabetonwinonwinmarsbahisjojobetjojobetjojobetjojobetjojobetjojobetgrandpashabetgrandpashabetholiganbettipobetsekabetsekabetholiganbetsahabetsahabetcasibomcasinolevantbetgarantibetciograndpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahissekabetgrandpashabetjojobetpusulabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabetGrandpashabet