Connect with us

Labarai

Daga yanzu babu buƙatar wani shugaban Najeriya ya fita waje ganin Likita- Aisha Buhari

Uwar gidan shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, Hajiya Aisha Buhari, ta ce, daga yanzu babu buƙatar wani shugaban Najeriya ya fita ƙasar waje domin duba lafiyarsu.

Hajiya Aisha Buhari, ta bayyana haka ne bayan da shugaba Buhari, ya ƙaddamar da sabon sashen duba lafiyar shugaban ƙasa da aka gina a asibiti a fadar mulki ta Villa wanda aka kashe wa naira biliyan 21.

Jaridar Solacebase ta rawaito cewa, a ganawarta da manema labarai na fadar shugaban ƙasa Aisha Buhari, ta bayyana cewa an samar da asibitin ne tun shekaru 6 baya, bayan da maigidanta ya jima yana zaman jinya a kasar waje.

Haka kuma, ta bayar da tabbacin cewa samar da asibitin ya wadatar da shugabannin Najeriya da iyalansu buƙatar fita waje neman magani ba, amma za su iya fita waje ne kawai don taimaka wa abokan aikinsu a ƙasashen waje.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetRadissonbetsweet bonanzasweet bonanzapadişahbettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetholiganbetholiganbetholiganbetmarsbahismarsbahisjojobetjojobetjojobetcasibomcasibomcasibomholiganbetholiganbetjojobetjojobet sssjojobet güvenlikjojobet güvenlikjojobetholiganbetholiganbetjojobetcasinolevantimajbetsekabetjojobetjojobet girişgrandpashabetgrandpashabetTürkiyenin Casino Sitelerivdcasinovdcasinoholiganbetmarsbahissahabetjojobet erişimgrandpashabetjojobetmatbetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişDeneme Bonusujojobetjojobetjojobet