Connect with us

Labarai

Gwamnan Filato ya buƙaci a hukunta masu hannu a kashe-karshen Mangu

Gwamnatin Jihar Filato Mista Simon Lalong, ya bukaci hukumomin da ke da hurumin kamo wadanda ke da hannu a kashe-kashen da aka yi a ƙaramar hukumar Mangu ta jihar, da su bayyana wadanda suka kama don hukuntasu.

Gwamnan, ya yi wannan kira ne a taron shugabannin jami’an tsaro na jihar, domin sake duba matakan tsaro a ƙaramar hukumar ta Mangu.

Gwamna Simon Lalong, ya ce ya fahinci cewa akwai mutanen da aka cafke bisa zarginsu da hannu a rikicin.

Haka kuma, gwamnan, ya yi alƙwarin tallafa wa dubban jama’a dake gudun hijira sakamakon rikicin.

Jaridar Solacebase ta rawaito cewa matasa da mata daga sassa daban-daban na Jihar Filato sun taru a wuri guda don nuna alhininsu kan kashe-kashen da kuma bayyana bukatar gwamnati ta kawo karshen hare-haren da ake kaiwa kan jama’a.

Rahotonni sun bayyana cewa, fiye da mutane ɗari ne suka hallaka a hare-hare da aka kai a ƙaramar hukumar Mangu cikin ‘yan kwanakin nan baya ga asarar ɗimbin dukiya da aka samu.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet