Connect with us

Labarai

Shugaba Buhari ya rantsar da sababbin kwamishinoni 5

Yayin da ya rage kwana biyar ya sauka daga mulki, shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya rantsar da sababbin kwamishinoni su biyar, da za su yi aiki a hukumar Tsara albashi RMAFC.

Jaridar Solacebase ta rawaito cewa, shugaba Buhari, ya bai wa sabbin Kwamishinonin rantsuwar kama aiki ne gabanin fara gudanar da taron Majalisar zartaswa ta ƙarshe a gwamnatinsa yau ranar Laraba.

Haka kuma ta ruwaito cewa, Kwamishinonin sun haɗa da: Hawa Aliyu daga Jihar Jigawa da  Rekiya Haruna Kebbi da Ismaila Agaka Kwara da Sanata Ayogu Eze Enugu da kuma Peter Opara Imo.

Sai kuma Kolawole Abimbola daga Jihar Oyo, da Ayuba Ngako daga yankin babban birnin tarayya.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahistipobettipobetjojobetjojobet girişmarsbahisgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişjojobetjojobetgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobettipobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet