Connect with us

Labarai

KAROTA za ta baza jami’ai 1,000 domin yin aiki ranar bikin rantsuwa

Hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano KAROTA ta ce, ta ware jami’anta guda 1,000 da za su kula da zirga-zirga ababen hawa a ranar bikin rantsuwar sabon gwamna.

Mai riƙon shugabancin hukumar kuma Daraktanta na Mulki Alhaji Abdullahi Yahuza, ne ya bayyana hakan ta cikin wata sanarwa da mai magana da yawun hukumar Nabilusi Abubakar Kofar Nai’sa ya fitar a daren yau Asabar.

Ya ce, an ware jami’an KAROTA ne domin kula da kaiwa da kawowar ababen hawa.

Ya kuma ce, “Za a rufe wasu daga cikin titinan da suka shafi kewayen filin da za a gudanar da taron”.

Alhaji Abdullahi Yahuza, ya ja hankalin jami’an da su gudanar da ayyukansu cikin nutsuwa tare da nuna ƙwarewar aiki

Haka kuma, ya roƙi al’umma da su bai wa jami’an hukumar haɗin kai tare da bin dokokin da aka shinfida kafin, yayin da kuma bayan Kammala taron bikin rantsuwar.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet