Connect with us

Labarai

Shugaba Buhari zai yi jawabin bankwana gobe Lahadi

Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, zai yi wa al’ummar Najeriya jawabin bankwana a matsayin shugaban ƙasa gobe Lahadi 28 ga watan Mayu.

Wata sanarwa da mai magana da yawunsa ya fitar da yammacin yau Asabar, ta ce shugaba Buhari zai yi jawabin ne da misalin ƙarfe 7:00 na safiya.

Haka kuma, sanarwar ta kuma buƙaci gidajen talabijin da rediyo har ma da kafafen yaɗa labarai na zamani da su nuna jawabin ta hanyar haɗa tashoshinsu da gidan talabijin na ƙasa NTA da kuma gidan rediyon tarayya FRCN.

Jaridar Solacebase ta rawaito cewa, a ranar Litinin 29 ga watan nan da muke ciki na Mayu ne, shugaba shugaba Muhammadu Buhari, zai miƙa mulki ga sabon zaɓaɓɓen shugaban ƙasa Asiwaju Bola Tinubu, bayan kammala wa’adin mulkinsa karo na biyu.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahistipobettipobetjojobetjojobet girişmarsbahisjojobetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişjojobetjojobetgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobettipobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet