Connect with us

Labarai

Kotu Ta Tisa Keyar Wani Mai DJ Zuwa Gidan Yari A Kano

 

Wata kotun shari’ar musulunci ta jihar Kano dake zamanta a garin Dambare a karamar hukumar Ungogo ta bayar da umurnin a tsare Ali Dan-Asabe mai suna ‘Dis Jockey’ bisa samunsa da laifin kawo cikas ga harkokin karatu da sauran ayyuka a makarantar Islamiyya.

‘Yan sanda sun kai Dan-Asabe a gaban kotu biyo bayan korafin da mahukuntan makarantar suka yi na cewa ayyukansa na kawo cikas ga dalibai da kade-kade a lokacin da suke karatu.

Majiyar Daily ta ruwaito dan sanda mai shigar da kara, Sufeto Bashir Wada, ya shaida wa kotun cewa wanda ake zargin ya yi kade-kade da kade-kade har dalibai suka kasa jin abin da malamai ke cewa.

Mai gabatar da kara ya kara da cewa, “Lokacin da suka kai kararsa, DJ din ya ce ba zai rage kade-kaden ba.

Yayin da wanda ake tuhumar ya amsa laifin da ake tuhumarsa da shi, Alkalin kotun, Munzali Idris Gwadabe, ya bayar da umarnin a tsare shi tare da dage sauraron karar zuwa ranar 6 ga watan Yuli domin samun izini.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet