Connect with us

Labarai

Majalisar Dokokin Kano Ta Musanta Batun Sake Dokar Masarautu

 

Shugaban masu rinjaye na majalisar dokokin Kano Lawal Hussain Dala, ya ce batun sake gabatar da dokar masarautu a majalisar dokokin Kano ba gaskiya ba ne.

Lawal Hussaini ya musanta hakane yayin da yake karin haske kan jita jitar da ke yawo cewa wai majalisar na shirin duba dokar kafa masarautu ta jihar.

Ya ce labarin karya ne domin kuwa bashi da tushe balle Makama, wanda wasu marasa kishi da son zama lafiya suke yadawa.

Ya ce a yanzu babu wannan labari kuma idan har akwai to za su sanarwa da manema labarai.

A daren ranar Talata ne dai aka rinka yada labarin cewa dan majalisar Lawal Hussain zai gabatar da kudiri don yin gyara kan dokar da ta kafa masarautun Kano.

A don haka ne shugaban masu rinjayen na majalisar ya musanta hakan a Larabar nan.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahistipobettipobetjojobetjojobet girişmarsbahisgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişjojobetjojobetgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobettipobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet