Connect with us

Labarai

Wata Hajiya ƴar Kano ta rasu bayan gama aikin Hajjin Bana

Hukumar Jin daɗin alhazai ta jihar Kano, ta tabbatar da rasuwar wata Hajiyar bana Hadiza Isma’il, yar asalin ƙaramar hukumar Madobi a kasar Saudiyya.

Marigayiyar ta rasu ne ranar Litinin da misalin ƙarfe 3:15 na rana agogon Saudiyya bayan ta yi fama da gajeruwar jinya kamar yadda sanarwar da shugaban tawogar manema labarai na Hajjin bana Sanusi Bature Dawakin Tofa, ya bayyan.

Sanarwar ta kuma ce, an kai matar, mai shekaru 58 asibitin hukumar NAHCON domin jinyar zazzaɓin da ta ke fama da shi, sai dai daga baya an mayar da ita asibitin Sarki Abdulaziz da ke birnin Makka inda aka tabbatar da rasuwarta.

Jaridar Solacebase, ta ruwaito cewa, an binne marigayiyar a garin Makka bayan da aka yi mata Salla a masallacin Harami.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet