Connect with us

Labarai

Yadda Aka Cafke Wasu Barayin Karnuka da Agwagi A Kano

‘Yan banga a garin Gurungawa da ke karamar hukumar Kumbotso a jihar Kano sun kama wasu mutane hudu da laifin satar agwagwa da kare.

Kwamandan ‘yan banga na garin, Abdulhamid Dan-Azumi, ya ce mutanensa sun lura da motsin wadanda ake zargin da misalin karfe 3 na dare a lokacin suka ji karnuka na ihu, inda ya ce wadanda ake zargin sun kashe daya daga cikin karnukan.

Ya bayyana sunayen wadanda ake zargin da suka hada da, Sunusi Muhammad Abubakar, da Sulaiman Baffa da Buhari Adamu, dukkansu Yan asalin Unguwar Sheka dake Kano; da Walid Ishak dake unguwar Gandun Albasa dake Kano.

Kwamandan ya ce, “Bayan mun kama su, mun gano cewa sun dade suna aikata wannan aika-aika. Daya daga cikinsu ya shahara wajen satar karnuka da zai tura su yankin Kudancin kasar nan.

“Mun kuma kwato makamai daga hannunsu. Za mu mika su ga ‘yan sanda.”

A yayin da yake amsa laifin, daya daga cikin wadanda ake zargin ya ce, “kare dai sayen shi muka yi, daya daga cikin mu yana kai su Kudu. Amma sai kawai muka ga agwagi a hanya muka sanya su a cikin buhunan mu. Wannan kuma zai zama na ƙarshe.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahistipobettipobetjojobetjojobet girişholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişjojobetjojobetgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobettipobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet