Connect with us

Labarai

‘Yan Sanda Sun Kama Wata Budurwa Da Ke Dukan Mahaifiyarta

Rundunar ‘yan sandan jihar Anambra ta cafke wata mata mai suna Misis Ukamaka Udugbo a garin Abagana da ke karamar hukumar Njikoka bisa zarginta da dukan mahaifiyarta mai shekaru 75 da haihuwa.

Baturen yan sandan yankin DPO Abagana, SP Ifeanyi Umeh, ya tabbatar da kamun lokacin da wata kungiya mai zaman kanta mai suna 50-50 Action Group of the Women Aid Collective (WACOL) ta ziyarce shi game da lamarin.

Umeh ya bayyana cewa an sanar da ’yan sanda kan yadda wadda ake yiwa zargin ke yi wa mahaifiyarta duka kuma nan take aka kama ta.

Umeh ya ce bayan bincike da kuma takardu, za a mika su ga karar zuwa rundunar ‘yan sanda da ke Awka.

Ify Unachukwu, shugabar tawagar ta godewa ‘yan sandan da suka yi gaggawar mayar da martani, sannan ta bukaci rundunar da ta ga an ba da kulawar da ta dace domin ya zama darasi ga wasu.

Unachukwu ta bayyana lamarin a matsayin “abin takaici ne matuka” ga wata ‘ya ta yi wa mahaifiyarta duka, don haka kamata zai hana matasa kwaikwayon irin wannan mugun hali.

Kungiyar ta kuma ziyarci Mrs Nkiru Okpata, shugabar kungiyar (reshen mata) na yankin Abagana, kan lamarin.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet