Connect with us

Featured

Illolin da cire tallafin man fetur zai janyo – Abdulwahab Bluelens

ILLOLIN DA CIRE TALLAFIN MAN FETUR ZAI JANYO.

1. Dena zuwa gun aikin gwamnati ga ma’aikacin da baya daukar sama da N100,000 a wata.

2. Yiwa Makarantar Boko asha ruwan tsuntsaye, aje yau gobe ayi fashi sabida iyaye baza su iya daukar nauyi ba kullun.

3. Dena Zumunci da temako, Marar lafiyar cikin dare ko me haihuwa bazata sami taimakon masu mota ba cikin dare sabida motoci 10 dake layin an siyar da 6 hudu andena hawansu.

4. Denawa ko karancin Sintiri (Patrol) ga jamian tsaro.

5. Dena rakiyar Gawa zuwa makwancinta

6. Karuwar kananan Barayi da sata kiri kiri ba tsoro.

7. Wayansu mutanen kirkin zasu shiga aikata badede ba sabida talauci,

8. Lalacewar yan mata da matan aure sabida neman abunda za’aci

9. Tarewa shugabanni Hanya ana cin zarafinsu.

10. Kara nisanta shugabanni da talakawa.

11. Karayar arziki ga kananan yan kasuwa

12. Manyan yan kasuwa zasu fara cin jarinsu maimakon riba.

13. Masu sana’ar babur mai kafa uku zasu ragu sabida dena hawa da zaai sakamakon rage zirga zirda da mutane sukai.

14. Cirewa alumma tsoran aikata laifuka kowanne iri.

15. Karuwar cin hanci da rashawa.

MAFITA:

1. Bamu san Shugaban Kasa ba, Gwamnoni da yan majalisun tarayya muka sani, yazama wajibi mu nuna musu kuskuren cire tallafi, kuma mugaya musu bama goyan baya, idan har sunki yarda su dakatar da hakan, mu dauki mataki akansu wanda doka ta tanada domin wakilan mu ne.

2. Mu daure mu cire tsoro da soyayya ko Bangaranci da Jamiyya mu nunawa duniya bacin ran mu ta hanyar zanga zangar lumana, rubuce rubuce da shirye shirye wanda doka ta tanada.

3. Muji tsoran Allah, kuma mu gyara hallayar mu, musamman wajen zabo shugabanni, mu ringa watsi da girman Jamiyya ko yankin da ka fito, a ringa kallon kudirin dan takara kuma a saka masana su duba su gani.

4. Duk mai ruwa da tsaki yayi abunda ya dace a inda ya dace.

5. Jamian tsaro ku kaucewa duk wata gudun mowa da zaku bayar wajen taimakawa wannan tsarin ya wuce domin kuma kuna ruwa tsundum.

Abdulwahab said Ahmad
Marubuci.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet