Connect with us

Featured

Yadda ’Yar Shekara 3 Ta Zama Miloniya Daga Zuwa Sayen Burodi

Masu iya magana sun ce ‘Dare ɗaya Allah kan yi Bature”
kamar yadda hakan ta faru ga wata ’yar karamar yarinya da ta je sayen burodi kuma hotonta da aka dauka ya sauya rayuwarta da na iyayenta.

Aminiya ta ruwaito cewa Lamarin ya faru ne a kasar Afirka ta Kudu ga yarinyar mai shekara uku mai suna Lethukhanya Mjaja da iyayenta suka aike ta sayo burodi, bayan ta sayo a hanyarta ta dawowa gida sai ta tsaya ta shiga cikin wani ruwa da ke kwanciya a kan hanya tana wasa.

Sai wani kawunta mai sana’ar ɗaukar hoto ya gan ta, kuma cikin wasa ya dauki hotonta rike da burodi tana dariyar wasan da yake yi mata, ya kuma sa a shafinsa na Intanet.

Kafin a ce kwabo, sai hoton ya yi farin jini inda aka riƙa yaɗa shi a shafukan sada zumunta na kasar.

Abin ya faranta wa kamfanin burodin rai, inda a cewar wani rahoto, bayan da suka yi amfani da hotonta a manyan allunan talla da kuma motocinsu na sayar da burodi hakan ya ƙara musu farin jini da kasuwa, don haka sai suka yanke shawarar yin kyauta ta musamman ga yarinyar da iyayenta.

Sun nemi iyayen yarinyar da mai hoton da kuma yarinyar suka yi musu kyauta mai tsoka na makudan kuɗin yin hoton yarinyar nan a manyan allunan talla na kasar.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet