Connect with us

Labarai

Jigawa: Mutane 7 Sun Rasu, Yayin Da 5 Suka Jikkata A Hadarin Mota – FRSC

Akalla mutane bakwai ne suka rasa rayukansu yayin da wasu biyar suka samu raunuka a wani hatsarin mota da ya afku a ranar Litinin din nan a kauyen Kirila da ke kan hanyar Birniwa-Malammadori a jihar Jigawa.

Jami’in hulda da jama’a na hukumar kiyaye afkuwar hadura ta tarayya Kasar nan, Mista Gambo Ibrahim, ya tabbatar da hakan a wani rahoton hadarin ababen hawa a Dutse.

Ya ce mutane biyar sun samu raunuka daban-daban a hadarin da ya faru da misalin karfe 1:30 na rana a ranar Litinin.

Kakakin ya ce wadanda suka rasyn sun hada da maza biyar da mata biyu.

Ya kuma kara da cewa an garzaya da wadanda abin ya shafa zuwa babban asibitin Birniwa domin kula da lafiyarsu.

Jaridar PUNCH ta rawaito cewa Gambo, wanda ya kasa tantance musabbabin hatsarin, ya bukaci masu ababen hawa da su guji yin gudun wuce gona da iri, da kuma keta dokokin hanya. (NAN)

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet