Connect with us

Labarai

Mutane 24 Ne Suka Nutse, Wasu Suka Bace Yayin Da Kwale-kwale Ya Kife A Niger

 

Wani hatsarin kwale-kwale ya yi sanadiyar mutuwar mutane 24 tare da batan wasu a karamar hukumar Mokwa da ke jihar Neja.

Jaridar PUNCH ta samu labarin cewa lamarin da ya afku a ranar Lahadin nan da yamma ya sanya al’ummar da abin ya shafa cikin alhini yayin da ‘yan asalin yankin ke neman inda ‘yan uwansu suke.

Har yanzu ana tantance adadin mutanen da suka shiga cikin kwale-kwalen a lokacin da ake hada wannan rahoto.

Haka kuma, har yanzu ba a san musabbabin hatsarin kwale-kwalen ba duk da cewa majiyoyin da ke kewayen yankin sun ce fasinjojin ba sa sanye da rigar ceto ta ruwa a lokacin da hadarin ya afku.

Shugaban karamar hukumar Mokwa, Jibrim Muregi, wanda ya tabbatar da hatsarin kwale-kwalen a wata tattaunawa ta wayar tarho, ya ce masu ceto na kokarin ceto wasu da abin ya rutsa da su ko kuma gano gawarwaki.

Muregi ya tabbatar da cewa an gano gawarwakin mutane 21, sannan wasu al’ummar Gbajibo da Ekwa da Yankeiade uku ne abin ya shafa.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet