Connect with us

Addini

Kogi: Hukumar Alhazai Ta Sanar Da Fara Shirye-shiryen Aikin Hajjin Badi

Hukumar jin dadin alhazai ta jihar Kogi ta ce an fara shirye-shiryen gudanar da aikin hajjin shekarar 2014 da gaske.

Hukumar ta ce ana sa ran dukkan maniyyatan zasu fara ajiyar adashin gata domin gudanar da aikin.

A wata sanarwa da shugaban hukumar Sheikh Luqman Imam Abdullahi ya sanyawa hannu a ranar Larabar nan ya ce kowane mahajjaci zai iya ajiya mafi karanci Naira (Miliyan hudu da Naira dubu dari biyar, 4,500.000) kacal.

Ya kara da cewa hanyar biyan duk wani mahajjaci shine ya bude asusun ajiyar aikin Hajji (HSS) a bankin Jaiz (Lokoja), yana mai cewa lokacin biyan kudi yana tsakanin yanzu da watan Fabrairun shekarar 2024.

Sanarwar ta ce ‘Hukumar alhazai ta jihar Kogi na son sanar da daukacin al’ummar musulmin jihar da kewaye cewa an fara shirye-shiryen gudanar da aikin Hajji na shekarar 2024 gadan-gadan.

Mahajjata masu zuwa su lura da waɗannan buƙatu masu zuwa: Mafi ƙarancin ajiya: shine Naira (Miliyan Hudu da Naira Dubu Dari Biyar, 4.500.000) da Lokacin Biyan: Tsakanin Yanzu zuwa watan Fabrairu 2024

Sauran buƙatun su ne: Hanyar biyan kuɗi: Buɗe tsarin tanadin aikin Hajji (H.S.S) tare da bankin Jaiz (Lokoja) Samun kujera yana da iyaka.

Mahajjatan masu niyya zasu iya ziyartar ofishin Hukumar da ke Lokoja domin jin karin bayani, ya kara da cewa lokaci ya na da matukar muhimmanci saboda mahukuntan Saudiyya na da tsauraran lokaci.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet