Connect with us

Featured

Jami’ar Umaru Musa Yar’adua ta kori wasu lakcarorinta daga aiki

Hukumar gudanarwar jami’ar Umaru Musa Yar’adua da ke Katsina, ta sanar da korar wasu malaman jami’ar su biyar bisa samunsu da aikata wasu laifuka da suka ci karo da dokar da ta kafa jami’ar.

A cikin wata sanarwa daga Magatakardan Jami’ar Muhammad Yusuf Abubakar ya fitar, ta ce wannan matakin ya biyo bayan karbar rahoton kwamitin ladabtarwa da aka kafa bayan samun waɗannan malamai da laifukan da aka zarge su da shi.

Daga cikin wadanda aka kora din, akwai Mr Ayaka Simon Silas na sashen kimiyyar siyasa (PSN 001003) da Abubakar Rabi’u na sashen tsare-tsare (PSN000565).

Sauran su ne Umar Shehu na sashen koyar da tattalin arziki na ‘Economic’ (PSN 001768) da Nura Hamisu Muhammad shi ma daga sashen koyar da tattalin arziki na ‘Economic’ (PSN 001664) da kuma Umar Abubakar Aliyu duk dai daga sashen koyar da tattalin arziki na ‘Economic’ na jami’ar (PSN 000769).

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet