Connect with us

Labarai

N30bn: Wata Kotu Ta Umarci Gwamnatin Kano Ta Biya Diyya Ga Wadanda Ta Rushewa Shaguna

Wata babbar kotun tarayya da ke Kano ta umurci gwamnatin jihar Kano da ta biya hadaddiyar kungiyar amintattu ta masu shagunan masallacin Idi, Naira biliyan 30.

Wannan biyan kudin na a matsayin diyyar ruguje shagunansu ba bisa ka’ida ba ba tare da bin ka’idojin da doka ta shimfida ba.

Jaridar Solacebase ta rawaito cewa A watan Yuni ne gwamnatin Gwamna Abba Kabir Yusuf ta ruguje manyan shagunan da ke masallachin dana cikin filin Idi na Kano wanda ta bayyana gine-ginen a matsayin haramtattu.

Sai dai ’yan kasuwar da ke karkashin kulawar Incorporated Trustees na Masu Shagunan masallachin Idi na sun kalubalanci rushewar a babbar Kotun Tarayya.

Jaridar KakakiHausa ta rawaito cewa Alkalin kotun, Mai shari’a Samuel Amobeda a ranar Juma’ar nan ya kuma ce matakin da gwamnatin jihar Kano ta dauka a kan masu mutanen aiki ne da ya sabwa doka kuma ya saba wa tsarin mulki.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet