Connect with us

Siyasa

Kotun Zaben Gwamnan Nasarawa Yanzu Haka Tana Gudanar Da Zamanta Don Yanke Hukunci

 

Yanzu haka dai kotun sauraron kararrakin zaben gwamnan jihar Nasarawa na ci gaba da gudana wanda jam’iyyar PDP ta shigar kan zaben gwamna Abdullahi Sule na jam’iyyar APC.

Kotun ta yi watsi da karar farko na daya da na biyu da na uku kan karar da PDP ta shigar a gaban kotun.

A bisa bayanan kotun, wanda ake kara na daya shine INEC, mai kara na biyu Gwamna Sule, na uku kuma jam’iyyar APC.

Ƙorafi na farko bai karbu ba na waɗanda aka amsa kuma a yanzu kotun tana duba cancantar ƙarar.

A halin da ake ciki, kotun ta yi watsi da karar da jam’iyyar NNPP ta shigar kan zaben gwamna Abdullahi Sule.

Jaridar SOLACEBASE ta rawaito cewa Ta yi watsi da karar rashin cancantar da NNPP ta shigar a kan Gwamna Sule.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetRadissonbetsweet bonanzasweet bonanzapadişahbettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetholiganbetholiganbetholiganbetmarsbahismarsbahisjojobetjojobetjojobetcasibomcasibomcasibomholiganbetholiganbetjojobetjojobet sssjojobet güvenlikjojobet güvenlikjojobetholiganbetholiganbetjojobetcasinolevantimajbetsekabetjojobetjojobet girişgrandpashabetgrandpashabetTürkiyenin Casino Sitelerivdcasinovdcasinoholiganbetmarsbahissahabetjojobet erişimgrandpashabetjojobetmatbetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişDeneme Bonusujojobetjojobetjojobet