Connect with us

Labarai

Bamu Nemi Izinin Gwamnatin Tarayya Ba Don Daukar Makami — FRSC

Hukumar kiyaye afkuwar hadura ta kasa FRSC, ta yi watsi da rahotannin da ke cewa tana neman izinin gwamnatin tarayya don yin amfani da makami.

Mataimakin jami’in kula da jama’a na hukumar, Bisi Kazeem, ya yi watsi da batun, inda ya bukaci jama’a da su yi watsi da irin wadannan kalamai.

KARANTA LABARIN Ba Zan Kunyatar Da ‘Yan Najeriya Ba — Babban Hafson Kasar

Ya ce, “An ja hankalin hukumar FRSC kan wani rahoto da ke cewa hukumar tana neman izinin gwamnatin tarayya domin jami’an hukumar su dauki makamai.

“Maganar abun takaici ce duba da yaba wa wakilin Corps Marshal a wurin bikin wucewar faretin Cadets a Cibiyar Horar da Sojojin Najeriya (NATRAC), da ke Kotangora, a jihar Neja, ba ta yi daidai da irin matsayin da rundunar da tawagar gudanarwa ke ciki ba.

“Don haka ya kamata jama’a su lura.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahistipobettipobetjojobetjojobet girişholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişjojobetjojobetgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobettipobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet