Connect with us

Labarai

Tsaro: Babban Hafson Soji Ya Sha Alwashin Ba Zai Baiwa ‘Yan Najeriya Kunya Ba

Babban hafsan hafsoshin tsaron Kasar nan, Janar Christopher Musa, ya sha alwashin cewa ba zai kunyatar da ‘yan Najeriya da shugaban kasa Bola Tinubu ba, a yunkurinsa na samar da zaman lafiya a kasar ta hanyar yakar matsalar rashin tsaro.

Musa ya kuma kara tabbatar da kiyaye akidu da ka’idojin da ke jagorantar rundunar sojojin Najeriya, yayin da ya bukaci sojoji da cewa ya zama wajibi a tabbatar da kowane soja ya sadaukar da kansa.

Janar Christopher Musa Ya yi magana ne a wajen taron wani biki na cika shekaru 38 na kammala aiki na hafsan sojin kasa na baya-bayan nan, Laftanar Janar Faruk Yahaya (mai ritaya) a matsayin Babban Jagoran kwasa-kwasan da aka yi a Abuja ranar Lahadi.

Taron wanda ya fara a daren ranar Asabar ya samu halartar manyan jami’an soji daga rundunonin soji uku da suka hada da Sojoji da na ruwa da na sama.

Musa ya bayyana cewa nasarar da aka samu a jarkar tsaron Najeriya bai rasa nasaba da goyon baya da kuma amincewa da tsaffin sojojin da suka yi, ya kasance ginshikin tsaron kasar.

Ina fadin hakan daga cikin zuciyata kuma nayi muku alkawarin cewa ba zan baku kunya ba za mu yi duk abin da ya kamata don ganin mun ci gaba daga inda kuka tsaya, domin mu samu cimma burin da ake so na samar da dawwamammen zaman lafiya a kasarmu ta Najeriya.

Share this:
1 Comment

1 Comment

  1. Pingback: Bamu Nemi Izinin Gwamnatin Tarayya Ba Don Daukar Makami - FRSC - KAKAKI HAUSA

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet