Connect with us

Featured

Kotu ta Gargadi kwamishina a Kano kan bijirewa umarninta

Babbar Kotun Tarayya da ke Kano ta fitar da sanarwar gargadi ga kwamishinan aiyuka na jihar Marwan Ahmad bisa kokarin sa na bijirewa umarnin da ta yi wa gwamnatin jihar.

Kotun ta bayar da umarnin ne a ranar 29 ga watan Satumba, inda ta haramtawa gwamnatin jihar Kano shiga ko yin wani aiki a filin Idi dake Kofar Mata a cikin birnin Kano.

Lauyan da ke wakiltar Kungiyar masu shaguna a filin Idi , Dr Nuraddeen Ayagi ne ya garzaya kotu inda ya bukaci a yi wa Kwamishinan gargadi game da illar kin bin umarnin kotu.

An shaida wa kotun cewa Kwamishinan ya ci gaba da shiga tare da lalata dukiyar da ke filin idin, duk da hukuncin kotun.

Dakta Ayagi ya ce yin watsi da umarnin kotu yana zubar da kima da mutuncin shari’a, kuma bai kamata a dauki irin wadannan ayyuka da wasa ba.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet