Connect with us

Featured

Kaduna: Kotun ɗaukaka ƙara ta tabbatar wa Uba Sani nasararsa

Kotun ɗaukaka ƙara da ke zaman ta a Abuja, ta tabbatar wa gwamnan jihar Kaduna Uba Sani nasararsa a zaɓen gwamnan da ya gabata.

A hukuncin da ta zartar yau Juma’a, kotun ta yi watsi da ƙarar da ɗan takarar gwamnan na jam’iyyar PDP, Isa Ashiru ya shigar yana ƙalubalantar nasarar Uba Sani.

Tun da fari, kotun sauraron ƙorafin zaɓe ta bayyana cewa Isa Ashiru ya gaza cika ƙa’ida game da lokacin shigar da ƙorafinsa na zaɓen gwamna, wanda hakan ya sanya ba za a iya amincewa da ƙorafinsa ba.

Sai dai an samu saɓani tsakanin alƙalan kotun, inda wasu daga ciki suka bayyana cewa akwai buƙatar sake zaɓe a wasu ƙananan hukumomi, in da Ashiru ya shigar da ƙara a kan lokaci.

Sai dai rashin gamsuwa da hukuncin kotun ya sanya dukkanin ƴan takarar biyu garzayawa kotu domin a tabbatar musu da nasara.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet