Connect with us

Featured

Gwamnatin Kogi na tuhumar Sarki bisa zarginsa da hannu a siyasar bangaranci

Gwamnatin jihar Kogi ta bakin ma’aikatar kananan hukumomi da masarautu ta gabatar da wata takarda da ke tuhumar sarki mai lambaya ta daya, Ohimeghe-Igu na Koton-Karfe Alh. Abdulrazak Isa-Koto, bisa zarginsa da hannu a siyasar bangaranci.

Tuhumar na kunshe ne a wata takarda mai kwanan wata 22 ga Nuwamba, 2023, mai dauke da sa hannun kwamishinan kananan hukumomi da masarautu, Bar. Salami Momodu Ozigi Deedeat.

Wasikar ta bawa sarkin kwanaki biyu kacal da ya kare kansa ta hanyar rubutu game da zargin da gwamnatin ke yi masa.

Tuhumar da ake masa ba za ta rasa nasaba da yawan ziyarar da wasu ‘yan takara a zaben gwamnan jihar da aka kammala a jihar suka kai fadar sarkin gargajiyar ba. Lamarin da ya haifar da wani mummunan lamari inda wata mai goyon bayan APC ta rasa ranta a wani gangamin yakin neman zabe.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet