Connect with us

Labarai

EFCC Ta Kama Tsohon Ministan Jiragen Sama Hadi Sirika

EFCC

Rahotann sun nuna cewa Hukumar EFCC mai yaki da masu karya tattalin arziki ta kama tsohon Ministan Sufurin Jiragen Sama, Hadi Sirika.

EFCC ta kama Sanata Hadi Sirika ne kan zargin badakalar Naira biliyan 8.06 a zamanin tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari.

Wasu jami’an hukumar sun ce an kama shi ne a ci gaba da binciken da EFCC ke yi kan ma’aikatar sufurin jiragen sama a lokacin shugabancinsa.

Hadi yana fuskantar zargin almundhanar kwangila, karkatar da kudade, amfani da ofishinsu ta hanyar da ba ta dace ba da kuma safarar kudaden haram.

Bayanai sun nuna a ranar Talata EFCC ta tsare shi, bayan ya gabatar da kansa a babban ofishinta da ke Abuja domin amsa tambayoyi.

Ya je amsa tambayoyi ne kan zargin ba Engirios Nigeria Limited mallakin kaninsa mai suna Abubakar kwangilar makudan kudade.

Ya bai wa ƙanin nasa kwangila ne duk kuwa da cewa kaninnasa ma’aikacin gwamnati.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahistipobettipobetjojobetjojobet girişmarsbahisjojobetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişjojobetjojobetgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobettipobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet