Connect with us

Featured

WHO Ta Koka Da Koma Bayan Yaki Da Cutar Tarin Fuka Da Ake Samu A Najeriya

Hukumar Lafiya ta Duniya WHO ta koka da samun koma baya a yaki da cutar tarin fuka a Najeriya sakamakon karancin kudaden tafiyar da gangamin yaki da cutar wanda ya kunshi samar da magunguna rigakafin da na rage kaifin cutar mai saurin yaduwa.

Wannan na zuwa ne dai dai lokacin da Duniya ke shirin bikin ranar yaki da cutar ta tarin fuka ko kuma Tuberculosis a ranar 24 ga watan da muke ciki.

A cewar WHO rashin wayar da kai musamman a yankunan karkara na ta’azzara yaduwar cutar wadda wani kan gogawa wani ta hanyar cudanyar lumfashi.

Yanzu haka dai Najeriya na a matsayin ta 6 cikin kasashe 30 da ke fama da yawaitar masu dauke da cutar ta tarin fuka, yayinda kasar mafi yawan jama’a a Afrika ke matsayin lamba daya wajen yawan masu fama da cutar a nahiyar.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet