Connect with us

Featured

Ningi Ya Nemi A Mayar Da Shi Bakin Aiki Nan Da Kwanaki 7

Sanata mai wakiltar Bauchi ta tsakiya Sanata Abdul Ningi wanda majalisa ta dakatar da shi sati biyu da suka wuce ya bawa Shugaban majalisar dattijai Godswill Akpabio wa’adin kwanaki 7 ya mayar da shi bakin aiki ko ya fuskanci shari’a.

Ningi, wanda ya rubuta takardar ta hannun lauyan sa Mr femi falana (SAN) yace idan ba’a janye dakatarwar tasa ba to tabbas zai bi mataki na sharia.

A ranar 12 ga watan maris 2024, majalisa ta dakatar da Ningi har tsawon watanni uku bisa zargin da yayi na cushe a ƙunshin kasafin shekarar 2024 a wata hira da yayi da BBC Hausa.

A cikin wasikar da aka aikewa majalisar, an bayyana Ningi a matsayin wanda yake da ikon fadar albarkacin bakin sa, kamar yadda kundin tsarin mulki ya bashi dama.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahisjojobetjojobetjojobetjojobet girişmarsbahisjojobetgrandpashabetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet girişjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobetjojobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet