Connect with us

Featured

Bauchi: An tsige wani limami saboda zargin tallan Tinubu a Masallaci

An sauke Limamin Masallacin Unguwar Madina da ke Bauchi, Dahiru Abubakar, daga muƙaminsa bayan an zarge shi da yaɗa manufofin sake zaɓen Shugaban Najeriya, Bola Tinubu, a cikin wa’azinsa.

Rahotanni sun ce limamin na amfani da wa’azinsa bayan sallolin farilla wajen bayyana ra’ayoyin da ake kallarsu a matsayin goyon bayan sake zaɓen Tinubu, kamar yadda Daily Trust ta ruwaito.

Read Also : Mass Exodus Looms as Major Chieftains Prepare to Dump APC in Kano

Dahiru ya ce yana jan hankalin jama’a ne cewa Tinubu ba shi ne sanadin matsalolin tsaro da wahalhalun tattalin arziki ba, yana mai cewa ya kamata su sake zaɓensa a 2027 domin ya ci gaba da manufofinsa.

Sai dai shugaban kwamitin gudanarwar masallacin, Imam Abubakar Jibrin, ya ce matsalar ba ta tsaya kan batun Tinubu kaɗai ba, domin limamin na tara mutane a gaban masallaci, kuma wani lokaci yana shiga cikin masallacin domin tattauna harkokin siyasa.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet