Connect with us

Featured

Ba’a ga watan ƙaramar sallah ba a Najeriya – Sarkin Musulmi

Fadar mai alfarma Sarkin Musulmi Muhammad Sa’ad Abubakar III ta tabbatar da cewa ba a sami ganin jinjirin watan Shawwal ba a Najeriya.

Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da Sakataren kwamitin ganin wata na fadar sarkin Musulmi Farfesa Wali Junaidu ya sanyawa hannu kuma aka rabawa manema labarai a Sokoto .

Sanarwar ta ce al’ummar musulmin Najeriya za su cika Azumi guda 30 a bana, don haka ya bukaci al’ummar musulmi su dauki Azumin gobe Talata.

Sanarwar tace Laraba 10 ga watan Afrilu 2024 ita ce za ta Kasance 1 ga watan Shawwal 1445.

Sarkin Musulmi ya kuma yi addu’ar Allah ya karɓi ibadu da addu’o’in da al’ummar musulmi Najeriya suka yi a cikin wannan wata na Ramadan.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahistipobettipobetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobettipobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet