Connect with us

Featured

Kano: Hisba ta chafke wasu mata 7 da ake zargi da satar kaya a kasuwar Kantin Kwari

Hukumar Hisbah ta Jihar Kano, ta tabbatar da kama wasu mata bakwai da ake zargi da satar yadudduka da sauran kayayyaki a kasuwar sayar da atamfofi, Kantin Kwari a Kano a ranar Talata.

An kama waɗanda ake zargin ne tare da wani jami’in ‘yansanda da ke hada baki da su wajen aikata laifin, an kuma kama su, kamar yadda hukumar gudanarwar hukumar Hizbah ta Kano ta bayyana.

Da yake tsokaci kan lamarin, Shugaban Kasuwar Kantin Kwari, Hamisu Nama, ya ce wadanda ake zargin sun dade suna aikata laifi a kasuwar, musamman a lokacin cunkoso.

Shugaban ya yaba wa jami’an na Hisbah bisa yadda suke aiki tuƙuru wanda ya kai ga cafke matan.

Wadanda ake zargin sun tabbatar da cewa suna zuwa kasuwar ne daga jihohin da ke makwabtaka da su domin aikata laifukan.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet