Connect with us

Featured

Borno: Dakarun Civilian JTF 8 Sun Rasa Ransu Sakamakon Taka Wani Bam Da Mayaƙan ISWAP Suka Dasa

Akalla dakarun sa-kai na Civilian JTF 8 ne suka mutu sakamakon taka wani bam da mayaƙan ISWAP suka dasa a Karamar Hukumar Gamboru ta Jihar Borno.

Bayanai sun ce waɗanda lamarin ya rutsa da su da ke kan hanyar zuwa Maiduguri daga Gamborun Ngala nan take suka mutu bayan sun taka wata nakiya da ake zargin mayaƙan ISWAP ne suka binne a ranar Asabar.

Gwamnatin Kano Na Bincikar Shugaban Gidan Talabijin Na ARTV

Majiyoyin leken asiri sun shaida wa ƙwararren masani kan yaƙi da tayar da ƙayar baya a yankin Tafkin Chadi, Zagazola Makama cewa, wasu mutane uku da abin ya shafa sun samu raunuka daban-daban.

Makarantar Da Akai Zargin Yahaya Bello Ya Biya Kudin Karatu ‘Ya’yansaTa Dawo Wa Da EFCC

Tuni aka kwashe waɗanda suka jikkata zuwa Asibiti, yayin da dakarun sa-kai takwas da suka mutu aka yi musu jana’iza kamar yadda addinin musulunci ya tanadar.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet