Connect with us

Featured

MDD Ta Sanya Sojojin Sudan Da RSF Cikin Jerin ‘Yan Ta’adda

Majalisar Ɗinkin Duniya (MDD) ta sanya Sojojin Sudan da dakarun RSF cikin jerin ” ‘yan ta’adda” saboda ”kisa da raunata ƙananan yara da kuma kai hare-hare a makarantu da asibitoci.”

A wani rahoto na majalisar kan ”yara a yankunan da ke fama da riciki” ya bayyana cewa tashe-tashen hankula da yara suke fuskanta a wuraren da ke fama yaki ya kai maƙura a shekarar 2023 musamman a Gaza da Sudan.

Kazalika ƙungiyar Hamas da sojojin Isra’ila su ma sun shiga cikin jerin masu aikata laifin yaƙi na MDD saboda yaƙin da suke yi da Hamas a Gaza.

“A shekarar 2023, cin zarafin ƙananan yara a wuraren da ke fama da tashe-tashen hankula ya yi tsanani sosai, inda aka samu ƙarin kashi 21 cikin dari a manyan laifuka,” in ji rahoton Sakatare-Janar na MDD Antonio Guterres, wanda aka shirya wallafa shi a ranar Alhamis.

 

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet