Connect with us

Featured

Katsina: ‘Yansanda Sun Kashe ‘Yan Bindiga 8, Sun Ceto Mutane 87

Rundunar ‘yansandan Jihar Katsina, ta kashe wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne guda takwas tare da ceto mutane 87 da aka sace a cikin watan Mayu.

Kakakin rundunar ‘yansandan jihar, Sadiq Abubakar ya bayyana hakan a ranar Laraba, lokacin da yake zantawa da manema labarai a Katsina.

Ya ce an samu rahoton aikata laifuka 18 da suka hada da fashi da makami, garkuwa da mutane, kisan kai, satar shanu da dai sauransu.

Abubakar, ya kuma kara da cewa an gurfanar da wasu 12 a gaban kotu, yayin da aka kama mutane 69 da ake zargi da aikata laifuka daban-daban a cikin watan.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahisjojobetjojobetjojobetjojobet girişmarsbahisjojobetgrandpashabetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet girişjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobetjojobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet