Connect with us

Featured

Abba Gida Gida Ya Gyara “Barnar” Da Ganduje ya yiwa Masarautar Kano – Sarki Sanusi

Sarkin Kano, Malam Muhammadu Sanusi na II ya ce, dawo da shi kan karagar mulkin Kano gyara ne da “Barnar” da Ganduje yayi wa “Tarihinmu”.

Sanusi ya bayyana hakan ne yayin ganawa da jaridar The Sun.

A watan Maris din 2020 ne dai Ganduje ya sauke Sanusi daga Sarautar Kano bisa zargin rashin girmama ofishin Gwamna.

Haka kuma tsohon Gwamnan da majalisar dokoki sun raba masarautar Kano zuwa gida 5.

Sai dai majalisar dokokin jihar Kano ta yi gyara ga dokar kafa masarautu inda ta dawo da Muhammadu Sanusi na II.

Gwamna Abba Kabir ya sa hannu a dokar jim kadan bayan majalisar ta amince da ita.

Da yake ganawa da manema labarai a karon farko bayan dawowarsa kan karagar mulkin, Sanusi ya ce masarautar Kano ta kasance guda 1 tsawon shekaru 1000 kuma ba wanda ya nemi a kirkiri sabuwar masarauta.

Ya ce “Ba kundin tsarin mulkin Najeriya ne ya kirkiri masarautar Kano ba. Saboda masarautar ta nan tun kafin kafa Najeriya”

Sanusi ya ce dokar kirkirar masarutu da aka yi ta lalata “Tarihinmu, sai dai Gwamna na yanzu ya dawo da kimarta ta da”.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet