Connect with us

Featured

Sabon Kwamishinan ‘Yan Sandan Kano Ya Musanta Zargin Yana Da Alaka Ta Jini Da Aminu Bayero

Sabon kwamishinan ‘yan sandan jihar Kano, Salman Dogo Garba, ya yi martani kan zargin da ake yi na cewa shi dan’uwan tsohon Sarkin Kano Aminu Ado Bayero ne.

Salman Garba ya jadadda cewa yazo Kano ne don yiwa al’umma aiki ba tare da duba addini ko kabila ko kalarsu ba.

“Ni dan Najeriya ne, nazo nan ne don yiwa Najeriya aiki. Labarin cewa ina da alaka da ahalin Bayero sabon abu ne gare ni; wannan ne karon farko da na fara jin hakan, ni zan yi iyakar kokarina ga Kano”.

Sannan ya jaddda cewa zai tabbatar da samar da tsaro a jihar.

Ya kuma nemi hadin kan Gwamnatin jihar da al’umma don cimma abinda aka sanya gaba.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetRadissonbetsweet bonanzacasino siteleripadişahbettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetpusulabetvdcasinograndpashabetgrandpashabet girişgrandpashabetholiganbetmarsbahismarsbahismarsbahisjojobetjojobetholiganbetholiganbetjojobetjojobet girişjojobet güncel girişjojobet güncel girişcasibompusulabetpusulabetcasibom girişcasinolevantcasinolevantmatbetholiganbetholiganbet girişcasibomcasibom girişjojobetjojobet girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabetcasibomcasinolevantgrandpashabetcasibomsekabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet