Connect with us

Featured

Tinubu ya amince a fara aikin Titin Sokoto zuwa Legas

Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu a ranar Alhamis ya amince da aikin gina hanyar Sokoto zuwa Badagry dake jihar Legas.

Babbar hanyar za ta taso daga Sokoto zuwa Kebbi zuwa jihar Niger zuwa Kwara zuwa Oyo ta ratsa ta Ogun zuwa Legas.

Ya bayyana hakan ne yayin da yake amincewa da shirin gina hanyoyi da tallafawa magidanta da zai shafi dukkan bangarorin kasarnan.

Shirin zai kuma bunkasa fannin noma da samar da abinci da tattalin arzikin kasarnan.

Da yake jawabi yayin taron majalisar koli ta tattalin arzikin kasa a ranar Alhamis, Tinubu ya bukaci Gwamnoni su yi aiki tare wajen kula da bukatun ‘yan kasa da kuma tabbatar da cewa ‘yan Najeriya su fita daga halin matsin rayuwa da suke ciki.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasibomcasibomjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasibomgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet